Sales Girl Attacked In Sokoto By Men, Tried To Kill Her By Slitting Her Throat - Crime
According to the information shared by Rariya,a sales girl was attacked
by unknown men in Sokoto who tried to kill her.She managed to escape and
is currently receiving treatment at Sokoto Hospital Clinic.The incident
happened in Sokoto north.I am not very good in Hausa.Our Hausa readers
should please interpret more.Below is the Hausa narration of the
incident....
'TA TSALLAKE RIJJYA DA BAYA A HANNUN MATSAFA A JIHAR SAKKWATO
Daga Umar Bandi Kofar Kware
Wata matashiya da Allah ya nufe ta tana da sauran shan ruwa, ta tsallake rijiya da baya a hannun wasu matasa da ba a san ko su wanene ba, inda suka yi yunkurin yanke mata kai, amma Allah ya tsirar da ita.
Lamarin ya faru a shiyar Dandima a yanikin Runjin Sambo dake cikin karamar hukumar mulkin Sakkwato ta Arewa.
Ita dai yarinyar tana aiki a wani shagon sayar da kujeru a Dandima. A halin yanzu tana kwance a Asibitin Sokoto Clinic tana karbar magani'
Source: http://www.trezzyhelm.com/2016/12/young-lady-attacked-by-unknown-men-in.html

No comments
Post a Comment